fbpx
Wednesday, June 29
Shadow

“Dole ‘yan achaba suyi rigista su samu lasisi kafin a basu damar cigaba da tuki akan titunan saboda suna safarar miyagun kwayoyi>>FCT

Babban birinin tarayyar Najeriya, Abuja ta hana masu babura watau ‘yan achaba cigaba da yawo akan tituna face sunyi rigista kuma an basu lasisin tuki akan titi.

Darektan hukumar ababen hawa ta jihar Abuja, Abdullateef ne ya bayyana hakan a ranar alhamis, yayin da yake ganawa  manema labarai a Villa.

Inda yace ‘yan okada ba saba dokokin tituna kadai suke yi ba, suna bada gudun mawa wurin yin safarar miyagun kwayoyi a jihar, saboda haka dole suyi rigista su samu lasisi kafin su cigaba da tuki a jihar ta Abuja.

Leave a Reply

Your email address will not be published.