fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

DOMIN INGANTA TSARO A JIHAR ZAMFARA: GWAMNAN JIHAR YA BIWA JAMI’AN TSARO MOTOCI 200

DOMIN INGANTA TSARO A JIHAR ZAMFAR

Gwamnan Jihar Zamfara H.E. Bello Matawallen Maradun ya kaddamar da motocin sintiri sama da dari biyu (200) ga jami’an tsaron kasa da ke jahar Zamfara domin tabbatar da zaman lafiya.

Haka zalika, ya biyo da raba motocin alfarma ga Sarakuna domin shawo kan matsar tsaro ta hanyar dawo da martabar su wajen al’ummar da suke shugaban ta.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  'Yan bindiga sun kashe dan sanda sunyi garkuwa da dan kasar Sin a jihar Kwara

Leave a Reply

Your email address will not be published.