fbpx
Monday, August 8
Shadow

DSS sun gayyaci Mbaka, Saidai yayi Martani

Hukumar ‘yansandan Farin kaya ta DSS sun gayyaci babban Malamin coci na jihar Enugu,  Rev Fr. Ejike Mbaka.

 

Rahotanni sun bayyana cewa, Wakilan DSS sun je Cocinsa dan mika takardar gayyatar, Saidai basu iske shi ba kuma jami’an tsaron dake kofar cocin sun ki karbar takardar, kamar yanda Punchng ta ruwaito.

 

A martaninsa, Mbaka ya bayyana cewa, abinda suka manta shine ya yiwa Abacha caccaka ya kuma yiwa Onasanjo da Janar Ibrahim Badamasi Babangida.

 

Yace shi sakonsa daga Allah ne ba na wani bane.

Karanta wannan  Asiwaju Bola Ahmad Tinubu yace zai cigaba daga inda shugaba Buhari ya tsaya idan ya lashe zabe

“I am the servant here. They don’t understand history. I spoke against Abacha; I went to Minna to tell Babangida what was wrong in his time. I spoke to Obasanjo face to face; I perform under the anointing of the Holy Spirit. I ministered to the late President Yar’Adua; I am being used by a supernatural spirit called the Holy Spirit.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.