fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Duk da baiwa kowace jiha Biliyan 1 ta yaki Coronavirus/COVID-19 amma yawancin jihohin basu dauki abin da Muhimmanci ba>>PTF

Kwamitin dake yaki da cutar Coronavirus/COVID-19 na gwamnatin tarayya ya bayyana cewa duk da Biliyan 1 da aka baiwa kowace jiha a Najeriya dan ta yaki cutar Coronavirus/COVID-19 amma wasu jihohin baau dauki abin da muhimmanci ba.

 

Kwamitin yace cikin guraren killacewa 90 da ake dasu yawanci basa aiki yanda ya kamata. Yace yawanci jihohin basa yiwa mutane gwaji yanda ya kamata.

 

Wani Memba daga cikin kwamitin ya bayyanawa The Nation cewa abin takaici a cikin gwamnonin ma akwai wanda yake ikirarin bai yadda da cutar ba. Yace wasu gwamnonin ma sune da kansu suke shiga gaba wajan take dokar hana yaduwar cutar Coronavirus/COVID-19 din dan kawai son zuciya ko kuma samun karbuwa wajan jama’a.

“We have all the policies in place, we have assisted the states, but the situation report has shown that many states are paying lip service to this National Response.

“We discovered that in some states, the governors are leading those defying COVID-19 protocols, either for political gains or for personal ego.

Karanta wannan  Hotuna: Kungiyar kiwon lafiya ta kaiwa shugaba Buhari ziyara a fadarsa

“PTF chairman, Boss Mustapha, has opened up communication with the governors, including virtual meetings, on how to improve the National Response to COVID-19. Even at that, we have a governor who does not believe that COVID-19 pandemic is real.

“Our dilemma is that at the federal level, we can draft policies, issue guidelines and protocols, but the bulk of the job is at the state level. We are mounting pressure on governors to save lives and take the national response against this pandemic more serious.

“For instance, most of the 90 laboratories are in the states, but the way we are now, not up to 40 laboratories are working optimally.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.