fbpx
Friday, July 1
Shadow

Duk da gwamna Wike yace zai goyi bayan duk wanda yayi nasara, Har yanzu bai taya Atiku murna ba

Har zuwa yanzu gwamnan jihar Rivers, Nyesome Wike da suka yi takara da Atiku Abubakar bai tayashi murna ba.

 

Hakan na zuwa ne duk da Wike din yace duk wanda yayi nasara zai tayashu murna.

 

Gwamna Wike ne dai ya zo na biyu a bayan Atiku bayan da aka mammala kada kuri’a.

 

Tuni dai Bukola Saraki ya amince da wannan sakamako inda ya taya Atiku Murna amma Atikun yayi shiru.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Ku kwantar da hankulanku zan hukuntasu>>Shugaba Buhari kan harin da 'yan Bindiga suka kai jihar Naija wanda ya kashe mutane 43

Leave a Reply

Your email address will not be published.