fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Duk da karayar tattalin arziki, har yanzu akwai kudi a Najeriya>>Gwamnatin tarayya

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa duk da karayar tattalin arziki, har yanzu akwai kudi a Najeriya sannan kuma itace kasa mafi girman tattalin arziki a Nahiyar Africa.

 

Hakan ya fito ne daga bakin sakataren Gwamnatin tarayya, Boss Mustapha yayin da yake jawabi wajan taron hadin kan addinai a Abuja.

 

Yace ‘yan Najeriya su sani nan bada jimawa ba kasar zata fice daga matsin tattalin arzikin da take ciki. Yace kuma munin karayar tattalin arzikin bai kai yanda ake zuzutashi ba.

“But the third quarter report was a clear indication that, yes!, most countries of the world are in economic recession including the most developed nations some of whom have up to two digit figure GDP contraction. But ours, instead of further negative declining recorded positive declining, in the sense that we moved from -6.2 per cent in second quarter to -3.7 per cent in third quarter indicating a different margin of over -2 per cent.

Karanta wannan  Kuma Dai: An sake maye Sabon akanta janar din da aka dora saboda EFCC na bincikensa kuna yawa gwamnati tonon silili

 

“Howbeit, it’s undisputable that we have a bouyant economy which is the biggest in Africa. It means that If we work together, we would exit recession as early as the first quarter of 2021. That’s the message we should spread to the world and not otherwise.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.