“Ni Ba Musulma Ce Ba, Shauƙin Soyayar Da Musulmai Suke Yiwa Annabinsu Ya Birgeni, Shi Yasa Na Rera Masa Waka, Cewar Sarah Aloysius Ta Cikin Shirin Fim Ɗin Daɗin Kowa.
Masu karatu wanne fata kuke da shi ga Sarah Aloysius da ta rerawa shugaban halitta Annabi Muhammadu S.A.W waƙa ranar Maulidi, duba da ita ba sulmaba ce?