fbpx
Thursday, August 11
Shadow

Duk da umarnin gwwmnatin tarayya na cewa, a dauki ‘yan Najeriya kyauta a Jirgin kasa, Ma’aikatan jirgin na karbar kudin jama’a

A jiya ne dai Gwamnatin tarayya ta sanar da cewa, a bar kowane dan Najeriya ya hau jirgin kaza kyauta na tsawon mako daya.

 

Saidai sabbin rahotanni daga Peoplesgazette ya bayyana cewa, ma’aikatan sun ki bin wannan Umarni, maimakon ma haka sai kara kudin hawa jirgin aka yi.

 

 

Majiyar ta bayyana cewa, ana karbar dubu 8 zuwa 12 daga hannun fasinja, dan rajin Fafutuka, Deji Adesogan ya bayyana cewa ma’aikatan jirgin kasar basu bi umarnin gwamnatin tarayya ba.

 

A martanin jami’in hukumar, Fider Okhiria, yace duk wanda aka nemi ya biya kudi ya kai musu korafi.

Leave a Reply

Your email address will not be published.