Marigayi Sheikh Jafar Adam kenan a wannan hoton bidiyon yake jawo hankulan mutane akan muhimmancin Imani, ya bayyana cewa duk dukiyar mutum yana da wahala ko kuma wani abu dake damunshi, amma imani da Allah shine mafita, mutum yasan cewa in ya samu Allah ne haka kuma in ya rasa ma daga Allahne sai ya zauna lafiya.
Allah ya sakawa malam da Alheri yakai rahama kabarinshi ya kuma gafartamishi da sauran ‘yan uwa da suka rigamu gidan gaskiya.