fbpx
Saturday, September 23
Shadow

Duk jam’iyyar data tsayar da dan takara daga Arewa a 2023 ba zata ci zabe ba>>Inji Ministan Kwadago, Chris Ngige

Ministan kwadago  Chris Ngige yayi gargadin cewa a zaben shekarar 2023  duk jam’iyyar data tsayar da dan takara daga Arewa ba zata ci zabeba.

 

Ya bayyana hakane a hirar da yayi da jaridar Vanguard.

 

Tsohon gwamnan na Anambra ya kuma kara da cewa jihohin Inyamurai ne ya kamata su samar da shugaban kasa a shekarar 2023.

 

Hakanan yace tsarin karba-karba duk da yake baya cikin kundin tsarin mulki amma ya kamata a mutuntashi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *