fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Duk jam’iyyar data tsayar da ‘yan takarar shugaban kasa da mataimaka duka musulmai ba zamu zabesu ba>>Kiristocin Najeriya

Kungiyar Kirostocin Najeriya ta PFN ta gargadi jam’iyyun siyasa da cewa, ba zata zabi duk jam’iyyar data tsayar da ‘yan takarar shugaban kasa da mataimakansu duka musulmai ba.

 

Shugaban kungiyar, Bishop Wale Oke ne ya bayyana haka a jihar Osun.

 

Yace kuma sam bai dace ba shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya mikawa musulmi ragamar mulkin kasarnan ba.

 

The National President, Pentecostal Fellowship of Nigeria, Bishop Wale Oke, on Saturday said that Christians would not vote for any political party fielding Muslims as both president and vice-presidential candidates in the 2023 general election.

Karanta wannan  Jihar Katsina ba ta sayarwa bace - Dalibai sun gayawa delegates

Oke spoke in Osogbo during a service marking the 30th anniversary of the establishment of PFN in Osun State. The cleric also said it would be inappropriate for the President, Maj. Gen Mohammadu Buhari (retd.), to hand over to another Muslim as president. He warned political parties not to consider picking two Muslims as both president and vice president, adding that doing so would make the PFN mobilise against them.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.