fbpx
Monday, August 15
Shadow

Duk Kiristan daya zabi APC ya juyawa Yesu baya, cewar wani fasto

Al’ummar Najeriya na cigaba da cece kuce kan zabar Musulmi da Tinubu yayi a matsayin abokin takararsa na zabe mai zuwa.

Inda wani faston dake Warri a jihar Delta Bishop Irabor ya bayyana cewa zabar Musulmi da Tinubu yayi ya nuna cewa APC ce matsalar Najeriya.

Kuma yana kira ga al’ummar kirista cewa kar suyi APC domin duk wanda ya zabe su ya juyawa Yesu baya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Luyan Nnamdi Kanu ya zargi gwamnatin Buhari da baiwa 'yan bindiga kulawa ta musamman amma tana tauye hakkin talakawa

Leave a Reply

Your email address will not be published.