fbpx
Sunday, May 22
Shadow

Duk Labarai

Shugaba Buhari ya samu kyakkyawar tarba a jihar Nasarawa

Uncategorized
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya samu kyakkyawar tarba a jihar Nasarawa inda yake ziyarara aikin kwana daya dan kaddamar da ayyukan da gwamnatin jihar ta gabatar, shugaba Buharin zai kaddamar da dakin karatu na zamani da wata kasuwa da aka sanya mata sunanshi da kuma wasu sauran ayyuka. (adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); (adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Shugaba Buhari ya isa jihar Nasarawa inda zaiyi ziyara aiki na kwana daya

Uncategorized
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya isa jihar Nasarawa a yau, Talata inda zaiyi ziyarar aiki ta kwana daya, shugaba Buharin zai kaddamar da ayyuka ciki hadda wata kasuwa da aka sanyawa sunanshi. (adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Shugaba Buharin bayan sauka a jihar ya kaiwa sarkin Nasarawa, Dr. Isa Mustafa Agwai ziyara a fadarshi (adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Buhari ya amince a fifita ‘yan Nigeria kan ‘yan kasar waje

Uncategorized
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya amince a rika bai wa 'yan kasar fifiko kan 'yan kasashen waje wurin bayar da kwangiloli. Ya bayyana hakan ne a lokacin da yake sanya hannu kan wasu takardun dokar shugaban kasa a fadarsa da ke Abuja. "A cikin wannan doka ta shugaban kasa, Shugaban ya ba da umarni ga hukumomi da ma'aikatun gwamnati su rika bayar da fifiko ga kamfanonin cikin gida wajen tsarawa da aiwatar da ayyukan tsaron kasa," in ji wata sanarwa da shugaban ya wallafa a shafinsa na Twitter. Ya kara da cewa ya dauki matakin ne domin kara samar da ayyuka ga 'yan Najeriya. Sai dai ya kara da cewa za a bai wa kamfanonin waje dama idan har kamfanonin cikin gida ba su da kwararrun da za su aiwatar da wani aiki da kwangiloli da gwamnati ke son su yi. Shugaban ya har...

Adam A. Zango ne ya fara sakani a fim Duniya ta sanni:Yamin abinda bazan taba mantawa dashiba>>Fati Shu’uma

Uncategorized
Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Shu'uma ta fito ta bayyana iri halaccin da Adam A. Zango ya mata kamar yanda ya bukata, Fati tace ta sanadiyyar Adamun ne aka santa domin shine ya fara sakata a fim har tayi suna. (adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Fati ta kara da cewa abinda kuma Adamun ya mata wanda ba zata taba mantawa dashi ba shine, lokacin da mahaifiyarta ta rasu, Adamun yazo ya zauna aka rika karbar gaisuwa dashi, tace wannan abu ba karamin dadi ya mata ba, hatta 'yan gidansu sunji dadin hakan kuma ba zata taba mantawa dashiba. A karshe tace bata ma san da wace irin kalma data godewa Adam A. Zango ba. (adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

“Idan na tashi yin aure: Adam A. Zango ne Waliyyina”>>Sa’adiya Kabala

Uncategorized
Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango ya fito ya roki masoyanshi a cikin masana'antarsu da cewa su fito su nuna irin soyayyar da suke mishi a fili, kuma duk wan yasan cewa ya taba mai alheri to shima ya fito ya fada hadda ma sharrinsa. Jaruma Sa'adiya Kabala ta fito ta bayyana cewa tana tare da Adam A. Zango. (adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Ta kara da cewa dik da ana cewa wai babu abinda ya taba mata amma ita tasan cewa ya mata kuma tace, idan ma ta tashi yin aure, Adamun ne zai mata waliyyi. (adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Wani ya zargi cewa General BMB bashi da Uba: Karanta abinda Bellon yace mishi

Uncategorized
A shekaran jiyane mukaji abinda ba'a saba ji ba daga bakin tauraron fina-finan Hausa, Bello Muhammad Bello(General BMB), inda ya kutuntuma ashaliya, saidai daga baya, bayanda da yawa suka nuna basu ji dadin haka ba kuma suka gayamai hakan be kamace shi ba, ya fito ya bayar da hakuri, Bellon ya fito ya nuna cewa farin cikinshi ya dawo, to saidai wani ya zargeshi da cewa wai be da Uba. (adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Mutumin ya kara da cewa gara su me gidansu Luwadi ne yake yi amma shi, bellon su waye iyayenshi na Asali? Bellon ya mayarwa da wannan mutim martani inda ya gayamai sunan mahaifiyarshi da na mahaifinshi da kuma sunayen 'yan uwanshi sannan yace ya je ya gayawa sarkin nasu cewa Allah ya haramta mace musilma ta auri wanda ba musulmi ba amma shi ya hal...

“Ana bautar da jarumai a masana’antar fina-finan Hausa”>>Adam A. Zango

Uncategorized
Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango ya kara fitowa fili yayi cikakkaen bayani akan irin matsalolin da yake so ya kawo gyaransu a masana'antar fina-finan Hausa, Adamun yace wasu masu shirya fina-finai suna bautar da jarumai ta yanda zasu yi aiki amma aki biyansu ladan aikinsu. (adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Adamun yace har kara irin wadannan jarumai sun kaiwa hukumar tace fina-finai ta Kano amma babu wani mataki da aka dauka akan lamarin. Gadai abinda Adamun ya bayyana kamar haka: " A Yau wasu daga cikin Jarumai MAZA da MATA tsofaffi da manya da kananan da wani bangare na Maaikata a kannywood. Suka kai kara da kukan wasu manyan producers da kananan su.! Gurin Hukumar tace fina-finai. Kan abin da suke kira danne hakki da mugunta da producers di...