fbpx
Thursday, May 19
Shadow

Duk Labarai

Ashe da gaske ana makalewa a tayar jirgi: Dubi dan-dakon da ya makale a tayar jirgi ya isa birnin Landan

Uncategorized
Ba karamin hadari bane makale wa jirgi a bi shi zuwa wata nahiya, saboda sanyin sararin samaniya na iya daskarar da mutum a cikin jirgi. Wani bawan Allah mai suna Emmanuel hakan yayi yaje ya makale jirgi ya rayu har zuwa birnin landan. A jirgin Medview dai aka ga wannan tahaliki mai fatan tsere wa daga kasarsa Najeriya domin ya je garin turawa, domin sake sabuwar rayuwa. Mista Debola Akingbade ne dai ya yada wannan hoto a shafinsa na dandalin facebook, inda yace, 'wannan yaro kamar maye, Emmanuel Ugochukwu, wanda daga kai kaya jirgin Medview a Lagos, kawai sai ya makale a tayar gaba har birnin Landan, duk don neman zuwa turai. Sa'rsa dai itace gaban jirgin bayyi sanyin da zai daskaras da jininsa ba, ba don haka ba, da tuni ya zama kankara.  naij.com
Menene matsalar wannan hoton?

Menene matsalar wannan hoton?

Uncategorized
Wasu bata gari na amfani da wannan hoton domin ciwa sheikh Kabir Gombe fuska, babu wani cikakken bayani dangane da wannan hoto, shin wannan baiwar Allahr da suke tare da malam 'yar uwarshice ko kuwa matarshice? Masu sukar wannan hoto sunayine akan ita baiwar Allahn suna fadin cewa shigar datayi bai dace ace an watsa hoton a Duniya ba, musamman wai ace gata kusa da babban malami irin wannan kuma be kwabetaba. Abu na dayadai munsan cewa da wuya malami kamar kabir Gombe ya saka wani hoto wanda zai bata masa suna a shafin yanar gizo domin ba shi kadai zai batawa sunaba harda duk wani mutum dake kiran kanshi musulmi koda kuwa a wace kungiyar addini yake. Sannan ga dukkan alamu wannan baiwar Allahr kodai matar malamce ko kuma 'yar uwarshi, Haka kuma rike suke da yaro bawai sunyi irin hoton...
Faifan bidiyon tsohon gwamnan jihar Yobe, Sanata Bukar Abba Ibrahim yana lalata

Faifan bidiyon tsohon gwamnan jihar Yobe, Sanata Bukar Abba Ibrahim yana lalata

Uncategorized
Shafinnan me gwarmato labaran tonon silili wato Sahara Reporters yace ya samu wani bidiyon dake nuna tsohon gwamnan jihar Yobe kuma sananata a yanzu, Bukar Abba Ibrahim na lalata shi da wasu mata su biyu, idan aka lura da kyau a wannan hoton na sama za'aga hoton sa wanda aka dauko daga cikin faifan bidiyon, saidai ko ta yaya za'a gane sahihancin wannan faifan bidiyo kuma da alama shi Bukar baima san an dauki wannan bidiyoba. Ga hoto bidiyon. Kuma ga dukkan alamu anyimai wannan abune domin a tozartashi, watakila abokan siyasarshine, zadai a iyajin muryar matan da suke cikin daki daya da Bukar wadanda daya daga cikinsuce take daukar hoton bidiyon wadda bata yarda ita ta fito a cikin faifan bidiyon ba, amma fuskar dayar matar tadan leko kadan cikin bidyon, kuma wasu sun fara rade-ra...

Wasan Ma’aurata: Ka karanta dan nishadi

Uncategorized
Wata matar aurece tayi tunanin cewa bari ta gwada mijinta ta gani idan ta fita bada izinishiba wane mataki zai dauka? Sai ta samu biro da takarda ta rubuta kamar haka: "Na gaji da zama dakai gaskiya na tafi gidammu Allah ya hada kowa da rabonsa" Bayan ta gama rubutawa saita ajiye takardar a kan tebur, ita kuma ta shiga karkashin gado ta boye. Da mijin ya dawo sai ya duba bega matarshiba, can sai hankalinshi yakai kan takardar data ajiye kan tebur, ya dauka ya karanta, sai yayi murmushi, ya zauna kan kujera yayi hamdala, ya zaro wayarshi daga aljihu yayi kira yace" Baby na yau inada labari me dadi, soyayyarmu ta samu cigaba, na dawo wannan sakarar matartawa wai ta tafi gidansu, saboda haka mun huta da kama hotal, kishirya yau a gidana zamu kwana" Bayan ya gama wayar ya dauko biro shim...