fbpx
Saturday, June 25
Shadow

Duk Labarai

Real Madrid taci kofin zakarun turai karo na 12: karanta wasu muhimman bayanai akan wasan

Real Madrid taci kofin zakarun turai karo na 12: karanta wasu muhimman bayanai akan wasan

Uncategorized
A daren jiyane kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid lallasa kungiyar kwallon kafa ta Juventus daci 4-1, a wasan karshe na cin kofin zakarun turai, wannan nasara da Madrid ta samu ta bata damar lashe kofin sau 12 a tarihi kenan. Ga wasu bayanai dan gane da kungiyar ta Real Madrid, wasan da aka buga jiya da kuma cin kofin zakarun turai. Kungiyar Real Madrid ce tafi yawan Daukar kofin fiye da kowace kungiyar kwallo, wanda a yanzu ta dauka sau 12  kenan. Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta kasance kungiyar kwallon kafa ta farko data kare kambun, wato ta cisshi sau biyu a jere. Dan wasan Juventus, Juan Cuadrado ya zama dan wasa na uku kenan da aka baiwa jan kati a lokacin wasan karshe na cin kofin turai, bayan Drogba da Lehmann. Dan wasan kungiyar Madrid Cristiano Ronaldo yaci ...
Hotunan Maryam Booth na kwanan nan

Hotunan Maryam Booth na kwanan nan

Uncategorized
Jarumar fim din hausa, Maryam Booth kenan a wadannan hotunan nata da tayi kyau, saidai kai babu dan kwali, a kwanakin bayane Maryam tace ta gano cewa mutum ya rika farantawa ranshi shine abu mafi mahimmanci a rayuwa, tun daga wancan lokacine ta rika saka kaya kala-kala tana daukar hotuna dasu, da alama canja kaya da daukar hoto shine ke faranta mata rai. Karin hotunan Maryam.