Kalli Khadija Bukar Abba Ibrahim, matar sanatan da aka saki bidiyon lalatarshi da mata
Kwanann nan aka kama Sanata Bukar Abba Ibrahim, tsohon gwamnan jihar Yobe, tsirara a kan kamara tare da wasu mata biyu wadanda babu matarsa ko daya a cikinsu, Hajiya Maryam Abba Ibrahim, Hajiya Aishatu Ibrahim da kuma Hajiya Khadijat Ibrahim. An bayyan daya daga cikin matansa, Hajiya Khadija a matsayin ministar kula da harkoki na jiha mai ci.
Kyakyawar matar ta kasance gogaggiya a harkar siyasa kamar yadda ta yi aiki a matsayin ministar sufuri da makamashi a jihar Yobe, sannan kuma ta wakilci mazabun Damaturu, Gujba, Gulani da Tarmuwa a majalisar wakilai na tarayya, kamar yadda aka zabe ta a shekarun 2007, 2011 da kuma 2015.
Bayan wannan ta rike mukamai da dama sannan kuma ta samu lambar yabo da dama tun bayan shigarta ofishin gwamnati.
naij.com
Wannan da a kasar turawane da tuni ya ...