fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Duk mai Adawa da Tsayawar Tinubu takarar shugaban kasa yana ja da Ikon Allah ne>>Junaidu Muhammad

Dr. Junaidu Muhammad tsohon dan Majalisar tarayya na jamhuriya ta 2 ya jaddada goyon bayansa ga Jigo a jam’iyyar APC sannan tsohon gwamnan jihar Legas, Bola Ahmad Tinubu.

 

Yace bai ji dadin abinda aka masa ba na kaiwa TVC hari, yace tashar TVC me zaman kanta ce kuma babu wanda yake tilasta maka ka kalleta. Yace ya shiga Abuja kuma ya ji maganar akwai masu Adawa da Tinubu dan haka su sani suna ja da ikon Allah ne sannan kuma da Dokar kasa data baiwa Tinubu damar tsayawa takarar shugabancin kasa.

Yace kuma babu wani bata suna da za’awa Tinubu da zai sa mutanen yankinsa su juya masa baya. Yace kuma koda Tinubu zai zama shugaban kasa, Kuri’ar yankinsa kadai ba zata bashi wannan nasa ra ba. Yace idan mutane sun tuna a shekarar 1999 da tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya tsaya takara, yawanci mutanensa ba su yishi ba kuma yaci zabe.

Karanta wannan  Karyane bama muzgunawa Kiristoci a Najeriya>>Gwamnatin Tarayya

 

There is the issue of the people who participated in this thuggery which they called #EndSARS protest. People are saying that they are from one ethnic group or another ethnic group. I arrived Abuja few days ago and I heard that some of the people are from the old ethnic group who doesn’t want Tinubu to achieve his ambition. If they don’t want him to contest, they are being extralegal, they are going against the law and they are trying to play God. Only God can stop that ambition and no amount of abuse or attempts to incite the people in the South West in particular, those who are of that ethnic group or those who are living particularly in Lagos and Ogun states against him. That will be a very dangerous game.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.