fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Duk masu sukar Hotona da matata sakarkarune>>Dan gidan Gwamnan Kaduna, Bashir El-Rufai

Dan gidan Gwamnan jihar Kaduna, Bashir El-Rufai ya caccaki masu ganin cewa hotonsa da amaryarsa bai dace ba.

 

Yayi wannan caccakar ta shafinsa na sada sumunta inda ya kirasu da sakarkaru.

 

Yace duk wanda yake ganin wai hotunan da ya dauka da matarsa basu dace ba to sakarai ne kuma idan akwai hanyar da zai kara bashi haushi zai yi.

‘If my pictures with my wife does not sit well with some & due to the various unsolicited opinions, I’d just like to use this opportunity to say that they are very stupid & if there’s any other way these pictures can make them feel worse than they already do, please let me know.”

Karanta wannan  Ko ana ha maza ha mata Peter Obi ba zai taba zama shugaban kasar Najeriya ba a shekarar 2023, cewar tsohon shugaban hukumar Delta

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.