fbpx
Thursday, December 7
Shadow

“(Duk me neman takarar shugaban kasa)to ya fara tunanin shekarar 2023, dan Buharine zai lashe zaben 2019″>>Abdulmumini Jibril

Dan majalisar wakilai da aka dakatar me wakiltar Kiru da Bebeji, daga jihar Kano, Abdulmumini Jibril ya bayyana cewa ga dukkakn alamu shugaban kasa Muhammadu Buharine zai lashe zaben shekarar 2019 me zuwa.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ya kara da cewa har yanzu babu wata alama data nuna cewa shugaban kasar zai fadi zaben 2019 din, lura da irin irin nasarorin da ya samu, da kuma Adawar da bata da karfi, da kuma kwarewa wajan samun kuri’a da yanda yake taka rawar siyasarshi na kwannan nan(ta tabbasa shine zai lashe zaben 2019)….kawai ‘yan Najeriya su fara tunanin (zaben) shekarar 2023.

Karanta wannan  Wutar nefa ta yi ajalin matashi a sanadiyar satar waya jikin Taransfoma a Yobe

Abdulmumini Jibril ya bayyana hakanne a dandalinshi na Twitter kuma da alama mutane da dama sunyi na’am da wannan zance nashi domin kuwa an yi ta nanatashi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *