fbpx
Saturday, August 20
Shadow

An min wahayi cewa duk me zagin fasto sai ya kuturce>>Inji Fasto Oyedepo

Babban malamin addinin Kirista, Bishop David Oyedepo ya bayyana cewa, duk me zagin fastoci idan bai yi hankali ba sai ya kuturce.

 

Ya bayyana hakane a cocinsa dake Ogun inda yace zagin fastoci babu kyau dan haka mutane su daina.

 

Yace wannan ba maganarsa bace, shina wahayi aka masa.

 

Ya kara da cewa akwai wanda ya sani da wannan matsala ta shafa dan haka mutane su kiyaye.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Gwamnatin tarayya ta sha Alwashin magance matsalar yin kashi a waje

Leave a Reply

Your email address will not be published.