“Idan za ku lissafa Ministoci 2 ko 3 wadanda suka jajirce wajan aiki tukuru a cikin wannan gwamnatin, to mai girma Ministan Sadarwa Dakta Isa Ali Ibrahim Pantami ne na farko da yafi kowa jajircewa wajan yin aikin da ya dace.
Ya dauki ma’aikatar dake bacci ya inganta ta zuwa ingattaciyar ma’aikatar karni na 21, cewar Gwamna Nasir El-rufa’i