fbpx
Thursday, July 7
Shadow

Duk mutumin da be baiwa Matarsa Miliyan 2 ba a wannan zamani yana cikin Matsala>>FFK

Tsohon Ministan Sufurin jiragen Sama, Femi Fani Kayode ya bayyana cewa duk mutumin da be baiwa matarsa Miliyan 2 ba yana cikin Matsala.

 

Yace musamman a wannan yanayi da ake na kayan Mata da yagaggun wanduna da sauran kayan alatu, kamata yayi mutum ya baiwa Matarsa Miliyan 2 ta yi sayayyar Kirsimeti.

In this era of “kanyamata”, “bone straight” &”rip jeans” any man that doesn’t give his lady at least 2 million naira to buy HERSELF goodies for Christmas is in trouble. That is 2 million cash OUTSIDE of the traditional Christmas gifts he has to go &buy himself &present to her! Sleepy face

Leave a Reply

Your email address will not be published.