fbpx
Thursday, May 26
Shadow

“Duk mutumin da kanshi kawai ya sani toh dabbane”>>Adam A. Zango

Tairaron finafinan Hausa kuma mawaki Adam A. Zango kenan yayi wannan magan inda yace”Duk mutumin da kanshi kawai ya sami to dabbane” a cikin satinnan da mukene dai Adamun ya fito da wani yunkurin gyara a masana’antar finafinan Hausa ta Kannywood inda yace bazai tsaya yana kallo ana barna ba tare da yayi iya kokarinshi wajan kawo gayara ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Jamus na son a binciki China kan ɗaure Musulmin Uighur

Leave a Reply

Your email address will not be published.