fbpx
Monday, March 1
Shadow

Duk Najeriya babu me hakurin Bahaushe>>Sadiq Sani Sadiq

Tauraron fina-finan Hausa,  Sadiq Sani Sadiq ya bayyana cewa Duk Najeriya babu me hakurin Bahaushe.

 

Ya bayyana hakane a wani sako da ya fitar ta shafinsa na sada zumunta inda yace Bahaushene kadai za’a zalincesa ko kuma a cinye masa kudi ko a kashe wani nasa amma yayi hakuri ya kauda kai.

 

Yace gashi dai ana kashe mutanen Arewa a kudu amma ba’a dauki mataki a Arewa ba dan a zauna Lafiya. Yace anya kuwa hakan zai yiyu?

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *