fbpx
Saturday, June 10
Shadow

Duk tsufana ba zan hakura da siyasa ba sai na ga na zama shugaban kasa>>Bola Tinubu

Tsohin gwamnna jihar Legas kuma jigo a jam’iyyar APC,  Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa ba zai hakura da siyasa a Najeriya ba sai ya ga ya zama shugaban kasa.

 

Tinubu ya bayyana hakane ga wakilan jam’iyyar APC a jihar Benue yayin ganawar da yayi dasu.

 

Yacw idan aka zabeshi zai yi amfani da kwarewar da ya samu yayin da ya mulki Legas wajan ciyar da Najeriya gaba.

“I won’t retire from politics until I am the president of Nigeria. I will bring the experience of my leadership in Lagos state as a Governor to bare on my leadership style in Nigeria,” he said.

Karanta wannan  Hotuna: Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya gana sa Kwankwaso

“Youths of Benue, be determined to get your PVCs (Permanent Voter Cards) revalidated. I’m with you and my other colleagues here are with you as well as many others who are not here are with you to ensure your posterity and the hope of a united prosperous Nigeria is yours.

“So, we are of age and if you want us to retire soon but I won’t retire until I become president of Nigeria.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *