fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Duk wanda aka kama yana zina hukuncin daurin shekaru 2 ne a kansa>>Hukumar ‘yansandan Najariya ta yi gargadi

Jami’in hukumar ‘yansandan Najariya, wanda kuma kakakin ‘yansandan jihar Legas ne, Aliyu Giwa ya gargadi ‘yan Najariya cewa, akwai hukuncin daurin shekaru 2 a gidan yari ga duk wanda aka kama yana zina.

 

Yace duk wanda aka kama da laifin Zina, Dokar Najariya ta tanadi cewa a masa daurin shekaru 2 ko tara ko kuma duka biyun.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Rundunar sojin Najeriya ta damke wani kasurgumin dan ta'addan ISWAP daya tsere a gidan kurkukun Kuje

Leave a Reply

Your email address will not be published.