A dazu ne mukanji cewa wani matashi daga Kaduna yayi ikirarin cewa wai Duniya zata tashi tsakanin watan Disamba da Janairu.
Tauraron mawakin Hausa, Ali Jita ya bayyana cewa, abokin aikinsa, El-Muaz ya aika masa da wannan sako inda matashin ke cewa kowa ya cinye abinda ya tara.
Saidai Jita yace shi idan baku iya cinye abinda kuka tara to ku aika masa.