fbpx
Sunday, February 28
Shadow

Duk wanda ya kashe bafulatani ya kwana da sanin cewa sai mun rama>>Kungiyar Fulani Makiyaya ta Miyetti Allah

Kakakin Miyetti Allah, Alhassan Sale ya bayyana cewa duk wanda ya taba Fulani to ya kwana da sanin sai sun rama.

 

Ya kuma bayyana cewa masu maganar wai a hana Fulanin kasashen waje shigowa Najeriya to su sani hakan ba zai yiyu ba, muddin ana bin dokar ECOWAS data bayar da damar zirga-zirga tsakanin membobin kungiyar.

 

Yace suna tare da kalaman gwamnan Bauchi, Sanata Bala Muhammad da yace babu wanda ke da ikon korar wani daga wata Jiha.

”That is why the position of the Bauchi State Governor [Bala Mohammed] is the true position. You have no right to evict anybody from any part of the country.

“Our number has increased recently because of the tension in Ghana and Benin republics. The ones in Benin Republic have integrated with the Yoruba in such a way that they speak the language. They were initially living in the South-West, and they are coming back,” Saleh told The Punch in an interview.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *