fbpx
Monday, June 27
Shadow

Duk wanda ya sake ya je Katsina ya cewa mutane Buhari zai zarce a karo na 3 sai sun fille masa kai>>Buba Galadima

Tsohon na hannun damar shugaban kasa, Muhammadu Buhari,  injiniya Buba Galadima ya bayyana cewa Buhari ko a jiharsa ba a sonsa

 

Ya bayyana hakane a hirar da Gidan talabijin na Channels yayi dashi inda yake cewa, dole mutanen Najeriya su zabi Kwankwaso idan suna son kaiwa ga ci.

Yace kaf cikin ‘yan takarar shugaban kasa da ake dasu babu me kwarewar kwanwaso.

Leave a Reply

Your email address will not be published.