Duk wata barna da akai a Kano za’a tabbatar an gyara ta kuma an ƙwato hakkin mutanen Kano, nine mai bawa Gwamna Shawara~ Cewar Sanata Kwankwaso.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso kenan, inda yasha alwashin kwatowa al’unmar Kano hakkokinsu da gwamnati mai ci ta lukume.
Kuma yace gwamna mai jiran gado Abba Gida Gida zai yi aiki tukuru a jihar don ganin cewa ya kawo masu cigaba sosai.