fbpx
Wednesday, May 25
Shadow

“Duk yanda aiki ya mana yawa, ya kamata mu samu lokacin iyalanmu”>>Gwamnan jihar Kaduna tare da ‘ya’yanshi

hoton gwamnan jihar kaduna daga shafin hutudole.com
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru El-Rufai kenan a wadannan hotunan tare da  ‘ya’yanshi, ya saka hoton a dandalinshi na sada zumunta da muhawara inda ya bayyana cewa, sunzo fita suka tsaya gaisheshi, kuma duk irin yanda aiki yawa mutum yawa ya kamata ya samu lokacin iyalinshi.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Dan Gidan Ango Abdullahi Ya Lashe Zaben Fidda Gwani Duk Da Yana Tsare A Hannun Masu Garkuwa Da Mutane

Leave a Reply

Your email address will not be published.