fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Duka masu Coronavirus/COVID-19 a jihar Zamfara sun Warke

Jihar Zamfara ta sanar da sallar gaba dayan masu cutar Coronavirus/COVID-19 da take killace dasu bayan sun warke.

 

Mutane na karshe da aka sallama sune 5 a jiya,Asabar.

A baya dai Zamfara na da mutane 71 da suka kamu da cutar inda ta kashe mutum 5.

 

Itace jiha ta 3 da a yanzu bata da masu Coronavirus/COVID-19 bayan Jihohin Kebbi, da Katsina.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Shugaba Buhari ya nada Aliko Dangote a matsayin shugaban sabuwar kungiyar da zata kawo karshen cutar Malaria a Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published.