Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu (Sarki) kenan a wannan hoton nashi tare da wani abokinshi, lokacin yana yaro dan makaranta, Alin ya saka wannan hoton nashi a dandalinshi na sada zumunta da muhawara.
Allah sarki Duniya, tana faruwa kamar ba’a yiba.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});