fbpx
Thursday, August 18
Shadow

EFCC basu kamani ba: FFK

Tsohon minsitan sufurin jiragen sama,  FFK ya bayyana cewa ba da gaske bane cewar da ake hukumar yaki da rashawa ta EFCC ta kamashi.

 

Kakakin EFCC, Wilson Uwujaren ya tabbatar da kama Femi Fani Kayode inda yace kamen na da alaka da amfani da takardun karya da tsohon Ministan yayi.

 

Saidai a martaninsa, FFK yace ba kamashi aka yi ba, kawai dai ya amsa gayyatar da EFCC suka mai ne.

He said: “Just arrived at the George Hotel for dinner. I was never arrested by the EFCC. I was invited & I flew down to Lagos to see them.

Karanta wannan  Yanzu-Yanzu Bola Tinubu na ganawa da Obasanjo a siriince

“I arrived in their office at 2.00pm & left at 8.30pm. I was granted bail on self recognition. They were very polite & professional. Thanks be to God.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.