fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

EFCC ta maka akanta janar Ahmad Idris da wasu mutane uku a babbar kotun tarraya inda take zarginsu da satar naira biliyan 109

Hukumar EFCC ta maka akanta janar da aka dahatar, wato Ahmad Idris tare da wasu mutane uku a babbar kotun tarayya,

Inda hukumar ke zarginsu da cin amanar kasa da kuma satar kudi har naira biliyan 109, kuma dama shi akanta janar an dakatar dashi ne kan zargin da ake masa na satar naira biliyan 83 a watan Mayu.

Mai magana da yawun hukumar Wilson Uwajaren ne ya bayyanawa manema labarai hakan ranar alhamis a babban birnin tarayya.

Inda yace zasu gurfanar dasu a gaban mai shariya Adeyemi Ajayi kuma yace sauran mutanen guda ukun sun hada da Godfrey Akindele, Mohammed Usman da kuma Gezawa.

Karanta wannan  Najeriya ta zamo kasa ta hudu a cikin jerin kasashen da suka fi karbar bashi a bankin duniya na shekarar 2022

Kuna yanzu haka suna can ana gudanar da shari’ar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.