fbpx
Thursday, August 11
Shadow

EFCC ta sake gano dala Miliyan 72.8 da Tsohuwar Ministar mai ta sace

Hukumar yaki da rashawa da cin hanci, EFCC ta bayyana cewa, ta gano wasu sabbin kudi har dala Miliyan 72.8 dake da alaka da tsohuwar ministar mai, Diezani Alison Maduekwe.

 

Ya kara da cewa, an gano kudin ne a bankin Fidelity kuma an kama tsohon shugaban bankin kan lamarin.

 

Hakan ya fitone daga bakin wakilin hukumar q sanarwar da ya fitar ranar Laraba.

 

Ana zargin dai jimullar kudin da Diezani Alison Maduekwe ta sata a Najeriya sun kai dala biliyan 2.5.

Leave a Reply

Your email address will not be published.