fbpx
Sunday, June 26
Shadow

EFCC ta shiga farfajiyar zaben fidda gwani na APC tana bincike sirri

Wata majiya daga hukumar yaki da rashawa da cin hanci ta EFCC tace hukumar na bincike a farfajiyar zaben fidda gwani na jam’iyyar APC a Abuja.

 

Punchng ta ruwaito cewa, daya daga jami’an hukumat sun shaida mata cewa suna can sun saka ido musamman akan masu sayen kuri’a.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Darekta janar na kungiyar dake yiwa Tinubu yakin zabe ya mika sakon dogiya ga gwamnonin Arewa saboda goyon bayan shugaban kasa na gaba na sukeyi, a cewarsa

Leave a Reply

Your email address will not be published.