fbpx
Sunday, February 28
Shadow

Eintracht Frankfurt ta lallasa Bayern Munich daci 2-1 a gasar Bundesliga

Kungiyar zakarun gasar Bundesliga, Bayern Munich ta fadi wasa a hannun Eintracht Frankfurt daci 2-1 inda ta kara baiwa abokan takar gwarin gwiwa.

Frankfurt ta fara jagorancin wasan ne da kwallaye biyu tun kafin aje hutun rabin lokaci ta hannun Daichi da kuma Armin Younes, inda ta rike Munich suka tashi wasan daci  2-1 bayan Lewandowski ya rama masu guda.

Bayern Munich ta barar da maki karo na biyu kenan a jere bayan ta raba maki da Arminia a wasan da suka tashi daci 3-3 ranar litinin, yayin da kuma zata kara da Lazio a gasar zakarun nahiyar turai ranar talata.

Bayern Munich lose at Frankfurt in Bundesliga

League leaders Bayern Munich crashed to a 2-1 defeat at Eintracht Frankfurt on Saturday as the Bavarian giants gave hope to their Bundesliga title rivals.

In-form Frankfurt took control with first-half goals by Japan midfielder Daichi Kamada and Armin Younes and held on for the win despite Robert Lewandowski’s 26th league goal of the season.

Reigning champions Bayern, who were also held to a 3-3 home draw by struggling Arminia Bielefeld on Monday, visit Lazio in their Champions League last-16 first leg on Tuesday.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *