El-Rufai Ya Rantsar Da Mace Ta Farko Shugabar Hukumar KASTLEA
Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmed El-Rufai Ya Rantsar Da Sabuwar Shugabar Hukumar Kula Da Tabbatar Da Bin Dokar Titunan Jihar Kaduna, (KASTLEA), Misis Carla Abdulmalik, Jiya Litinin.