fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Erling Braut Haaland ya amince da komawa kungiyar Chelsea

Chelsea ta kammal tattaunawa da dan wasan gaba na kungiyar Borussia Dortmund Erling Haaland akan siyan shi.

Jiga jigan kungiyoyin nahiyar turai na harin siyan dan wasan mai shekaru 20 bayan ya ciwa Dortmund kwallaye 41 a wasanni 41 kakar bara.

Barcelona, Real Madrid, Manchester United, Manchester City da Chelsea duk suna harin siyan dan wasan, wanda a kwantirakin na Dortmund sai a kaka mai zuwa ne ta saka mai farashim siyarwa.

Amma Dortmund ta bukaci fam miliyan 172 ga duk kungiyar dake bukatar dan wasan a wannan kasuwar yan wasan mai zuwa, kuma Chelsea bata kammala yarjejeniya da Dortmund ba akan faradhin dan wasan.

 

Chelsea ‘agree personal terms with Erling Braut Haaland’

Chelsea have reportedly already come to an agreement with Borussia Dortmund striker Erling Haaland over personal terms.

Karanta wannan  Kungiyar PSG ta kori kocinta Maurizio Pochettino

The 20-year-old scored 41 goals in 41 appearances for BVB during the 2020-21 campaign and is believed to be wanted by a number of leading clubs in European football.

Barcelona, Real Madrid, Manchester United, Manchester City and Chelsea are all thought to be in the running to sign the Norway international, who will have a buy-out clause in his Dortmund contract next season.

However, the Blues are yet to settle on a transfer fee with Dortmund, who are believed to have placed a £172m asking price on the youngster during this summer’s transfer window.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.