fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Erling Haalad ya bayar a kyakkyawar amsa akan dangantashi ta Cristiano Ronaldo da Lionel Messi

Erling Haaland ya bayyana cewa ba zai taba yiyuwa a danganta shi da Cristiano Ronaldo da Lionel Messi ba a yanzu.
Dan wasan kasar Norway din na kokari sosai a wannan kakar bayan daya yi nasarar ciwa Borussia Dortmund kwalakwalai 33 a wasanni 31 daya buga mata.
Yayin da kuma ya zamo dan wasa na farko daya ci kwallaye 20 a gasar zakarun nahiyar turai cikin wasanni 14 kacal daya fara bugawa, akan Messi da Ronaldo wanda sai da suka buga wasanni 40, da kuma 56 kafin suci kwallaye 20 a gasar.
Amma duk da haka Haaland najin cewa har yanzu akwai sauran aiki a gaban shi saboda zakarun yan wasan guda biyu sun wuce da sanin shi a harkar tamola kamar yadda ya bayyana.

Erling Haaland Gives Perfect Response To Cristiano Ronaldo And Lionel Messi Comparisons

Erling Haaland says he can’t be compared to Cristiano Ronaldo and Lionel Messi just yet.

 

Karanta wannan  Cristiano Ronaldo na son barin Manchester United ne saboda Lionel Messi, karanta kaji dalili

The Norwegian has been in red-hot form for Borussia Dortmund, scoring 33 goals in 31 appearances this season.

 

He’s also been doing the business in the Champions League, where he became the quickest player to reach 20 goals in the Europe’s premier club competition.

 

He did it in 14 games, considerably faster than Messi and Ronaldo – who took 40 and 56 games respectively. But asked about the Messi and Ronaldo comparisons, Haaland feels he still has a long to way to go.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.