fbpx
Thursday, July 7
Shadow

Erling Haaland ya haskaka yayin da Dortmund ta lallasa Eintracht Frankfurt daci 5-2 a wasan su na farko na gasar Bundesliga

Erling Haaland yayi nasarar cin kwallaye biyu kuma ya taimaka wuri cin uku yayin da Borussia Dortmund ta lallasa Frankfurt daci 5-2 a wasanta na farko a Bundesligan wannan kakar.

Yayin da su kuma zakarun zakarun gasar wato Bayern Munich suka raba maki da Monchengladbach a wasan su na farko bayan da suka tashi daci 1-1 ranar jum’a.

Kuma Dortmund zata kara da Munich nan da kwanaki uku a gasar German Cup, yayin da Haaland yanzu ya riga da ya ciwa kungiyar kwallaye 62 a wasanni 61.

Kuma dan wasan mai shekaru 21 yaci kwallaye uku a wasan su na German Cup a makon daya gabata, wanda hakan yasa yanzu kwallayen shi na wannan kakar suka kai 5 a wasanni biyu kacal.

 

Erling Haaland stars as Borussia Dortmund rout Eintracht Frankfurt

Erling Braut Haaland weighed in with two goals and three assists as Borussia Dortmund threw down a marker on the first weekend of the Bundesliga season with a 5-2 thrashing of Eintracht Frankfurt on Saturday.

Karanta wannan  Shalelen PSG, Mbappe ya samu sabani da Messi kan sayar da Neymar a wannan kakar

Defending champions Bayern Munich, who are bidding for a tenth straight league title, kicked off the new season with a 1-1 draw at Moenchengladbach on Friday.

Dortmund host Bayern in the German Super Cup in three days’ time, with the 21-year-old Haaland now has already netted 62 goals in 61 games for Dortmund.

Haaland also claimed a hat-trick in the German Cup last week, giving him a tally of five goals and three assists after just two games this season.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.