fbpx
Thursday, July 7
Shadow

Euro 2020: Harry Kane ya bayyana cewa Ingila tafi inganci yanzu akan lokacin data kai wasan kusa dana karshe a gasar kofin Duniya shekarar 2018

Tawagar yan wasan kwallon kafa ta Ingila mai taken Three Lions zata fara buga wasanta na farko a gasar Euro da kasar Croatia, wadda ta cire ta a gasar kofin Duniya shekarar 2018 ranar lahadi a Group D.

Kaftin din Ingila Kane wanda ya lashe kyautar Golden Boot a Russia a gasar Kofin Duniyan yanzu ya aminta cewa tawagar Ingila ta kara inganci ba kamar a lokacin da Crioatia ta lallasa su ba a Moscow.

Kane yana daya daga gwarazan yan wasa 26 da zasu fafatawa Ingila a Euro kuma yan wasa uku ne kacal suka haura shekara 30 a tawagar, wanda hakan yasa Kane ya bayyana wannan dama ce a gare su data karawa tawagar Ingila karfi.

Tauraron Liverpool, Trent Alexandre Arnold ya samu rauni tun kafin a fara gasar ta Euro kuma hakan yasa yanzu tawagar Ingila ta maye gurbin shi da Ben White.

 

Euro 2020: Harry Kane says England in better place now than when reaching World Cup semi-finals in 2018

The Three Lions begin their Euro 2020 campaign against Group D rivals Croatia at Wembley on Sunday. The same opponents ended England’s World Cup hopes three years ago but both squads have changed since.

Karanta wannan  Shalelen PSG, Mbappe ya samu sabani da Messi kan sayar da Neymar a wannan kakar

Captain Kane, who won the Golden Boot in Russia, feels England are now better suited for tournament football having gained more experience for club and country since their agonising exit in Moscow.

Kane is now an elder statesmen of a 26-man squad that has just three players over the age of 30, and he believes the depth of talent and the balance in experience levels gives England a good chance.

Ben White has replaced the injured Liverpool star Trent Alexander-Arnold in England’s 26-man squad for Euro 2020.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.