Kungiyar Everton da Leeds United sun kai hare hare har sau 20 kafin aje hutun rabin lokaci a wasan Nas, karo na farko a gasar Premier league tunda aka fara buga wannan kakar.
Tauraron dan wasan Leeds, Rafinha ya taimakawa kungiyar tashi tayi nasarar lallasa Everton 1-0 a gidan ta karo na farko tun shekara ta 1990 a watan augusta wanda suka yi nasarar lallasa ta 3-2.