fbpx
Thursday, February 25
Shadow

Everton ta cancanci buga wasannin kusa da karshe na gasar kofin FA bayan da ta lallasa Tottenham daci 5-4

Davinson Sanchez ya taimakawa kungiyar Tottenham ta fara jagorancin wasan kafin Everton ta zira kwallaye uku a cikin mintina bakwai ta hannun Dominic,Richarlison da kuma Gylfi wanda yaci bugun daga kai sai mai tsaron raga.

Amma kungiyar Tottenham ta kara zira kwallo guda kafin aje hutun ranin lokaci ta hannun Erik Lamela kuma bayan an dawo ta kara zira wata kwallon ta hannun Sanchez kafin Richarlison ya kara ciwa Everton kwallo guda wadda Kane ya ramawa Spurs a minti n 83.

Amma a karshe bayan an kara masu lokaci Bernardo yayi nasarar kara ciwa Everon kwallo guda wadda tasa tayi nasarar lallasa Tottenham ta cancanci buga wasannin kusa da karshe na gasar kofin FA, yayin da tawagar Mourinho ta sha kashi da ci biyar karo na farko tun shekara ta 2015 a lokacin Chelsea ta sha kashi daci 5-3 a hannun Tottenham.

Everton cruise into FA Cup quarter final after beating Spurs 5-4

Davinson Sanchez gave Spurs the lead with a header, but Everton hit back with three goals in seven minutes. First, Dominic Calvert-Lewin before Richarlison’s low effort found the bottom left corner from 20 yards as Gylfi Sigurdsson converted from the spot.

But Spurs were back in it on the stroke of half-time through Erik Lamela’s deft finish from an angle. The drama didn’t stop in the second half as Sanchez got his second to level at close range (57), Richarlison then edged Everton ahead with another finish from a tight angle past Lloris (68), but sub Harry Kane levelled with a header from a wicked Son cross (83).

And Bernard, who was close to leaving the club in January, grabbed the winner for Everton with a brilliant half-volley from Sigurdsson’s expert pass in extra-time as the cruised into FA Cup quarter finals, and Jose Mourinho team conceded five goal for the first time since 2015 when Chelsea were beaten 5-3 by Tottenham.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *