fbpx
Wednesday, February 24
Shadow

Everton ta kawo karshen shekaru 22 ba tare samun nasara a gidan Liverpool ba, bayan da suka lallasa su daci 2-0

Wasa daya kacal Everton taci a cikin wasanni 28  da suka gabata tsakanin tada Liverpool a gasar Premier League, yayin da a yau Richarlison ya taimaka mata ta fara jagorancin wasan a minti na uku.

Liverpool tasha gwagwarmaya a wasan yayin da kuma tauraron dan wasan ta na baya Jordan Henderson ya samu rauni.

Sigurdsson ya kara ciwa Everton bugun daga kai sai gola a minti na 83 yayin data yi nasara akan Liverpool karo na farko tun 2010, kuma tayi nasara a gidan Liverpool karo na farko tun 1999.

Liverpool ta kafa irin mummunan tarihin ta na shekara ta 1923 bayan data fadi wasanni hudu a jere na gida, yayin da kuma yanzu makin ta da Everton ya daidaita a saman teburin gasar Premier League.

Liverpool 0-2 Everton: Richarlison and Gylfi Sigurdsson end 22 years of hurt for the Toffees at Anfield.

Carlo Ancelotti’s men came into the game having won just one of the last 28 Premier League meetings with their great rivals but made the perfect start when Richarlison raced through (3) to finish past Alisson.

Liverpool lacked urgency in their play and their challenge became harder when Jordan Henderson limped off with a groin injury, further worsening their problems at centre-half.

Sigurdsson rolled home from the spot (83) to seal Everton’s first win against Liverpool since 2010 and their first at Anfield since 1999.

Liverpool equal a club record of four successive home league defeats set in in 1923 and Everton are now level on points with the Reds in the table having played a game fewer.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *