fbpx
Sunday, February 28
Shadow

Fabinho ba zai buga wasa tsakanin Liverpool da Leicester City ba>>Manajan Liverpool, Jurgen Klopp

Fabinho ya dawo kan aiki ne a wasan da Manchester City ta lallasa Liverpool daci 4-1 a karshen makon daya gabata, amma dan wasan ya kara samun rauni wanda hakan yasa zai rasa wasan da Liverpool zata ziyarci Leicester City a filin king Power ranar sati.

An tambaya manajan Liverpool, Klopp cewa shin sababbin yan wasan shi guda biyu Ozan Kabak da Ben Davies zasu buga wasan su da Leicester, sai yace yana tsoron tauraron dan wasan Rodgers na gaba wato Jamie Verdy.

Inda ya kara da cewa kuma yanada wasu yan wasa kamar su Nate Phillips wanda ke yin kokari sosai tare da Henderson da kuma Fabinho, amma sai dai yace Fabinho ba zai samu damar buga wasan ba saboda ya samu rauni.

A karshe manajan Liverpool din ya kara da cewa dole zai nemo mafita kuma gabadaya yan wasan nashi nada damar nuna bajintar su a wannan makon wurin gudanar da atisayi, saboda haka sai gobe zai yanke shekara.

Fabinho to miss Leicester vs Liverpool with muscle injury; Jurgen Klopp 

Fabinho returned for Liverpool in the 4-1 home defeat to City last weekend, but the fresh muscle problem rules him out of the lunchtime kick-off on Saturday, the opening Premier League match of the weekend which sees third host fourth at the King Power Stadium.

Asked whether Deadline Day signings Ozan Kabak or Ben Davies could debut at centre-back, Klopp admitted he was wary of the threat posed by Leicester’s “world-class” striker Jamie Vardy.

As he said he has other players available such as Nate Phillips, who did really well with Henderson and Fabinho, but Fabinho will miss the match due to a lityle muscle injury.

Klopp added that they have to find a solution, all of the players had the chance this week to show in training who’s ready, so he have to make a decision tomorrow.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *