fbpx
Saturday, May 28
Shadow

Fadakarwa akan Illar Auren dole

Matsalar auren dole na da yawa, indai ba anyi sa’ar gaske da yarinya me biyayya ga iyayenta ba to abin yakan kare babu dadi, wasu su gudu shu shiga Duniya, wasu su aikata wani mummunan aikin da zai damu iyayen, dadai sauransu. 

Bayanin da wannan shehin malamin yayi akan auren dole yana da matukar muhimmaci.
A danna  bidiyon sama dan a saurara.
Allah yasa mu gane.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Sanata Binani Ta Yi Maza Zarra, Inda Ta Lashe Zaben Fidda Gwani Na Gwamnan Adamawa A Karkashin Jam’iyyar APC

Leave a Reply

Your email address will not be published.