Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango kenan a cikin jirgin sama tare da abokan aikinshi, Nasir Gwangwazo da kuma Ahmed Bello, Adamun yace ya kama hanyar zuwa fadar shugaban kasa.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Saidai bamu sani ba ko fadar shugaban kasar Najeriyace ta kirashi kokuwa waccece?.
Muna musu fatan Allah ya saukesu lafiya
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});