fbpx
Monday, March 1
Shadow

Fafaroma ya baiwa Bishop Kuka na Sokoto wani sabon babban mukami

Shugaban cocin Katolika, Fafaroma ya baiwa babban Malamin addinin Kirista na Sokoto, Matthew Hassan Kuka mukami a fadarsa.

 

Ya saka Bishop Kuka cikin majalisar Koli dake bashi shawara akan zaman lafiya, Adalci, safarar mutane da Cin zali. Ana zabo membobin da zasu rika baiwa Fafaroma shawara akan wadannan harkoki daga kasashen Duniya daban-daban.

 

Wannan na cikin wasikar nadin mukamin da Peter Cardinal Turkson wanda shugaba ne a wannan majalisa ya aikewa Kuka. Kamar yanda me kula da sadarwa na cocin Kuka, Christopher Omotosho ya bayyana.

 

Mukamin na tsawon shekarub5 ne wanda kuka nan gaba za’a iya sake maimaita masa.

By this appointment, Bishop Kukah will join other members of the Dicastery drawn from different regions of the world to advise and promote the Holy Father’s concerns on issues of justice and peace, human rights, torture, human trafficking, care of creation and other issues related to the promotion of human dignity and development,” the statement partly read.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *